A kan titunan kasashen kudu maso gabashin Asiya irin su Thailand, Laos, Singapore, da Indonesiya, wani abu daya "Made in China" ya fara shahara, wato motocin kasar Sin masu amfani da wutar lantarki. Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na People’s Daily Overseas Network cewa, motocin da ke amfani da wutar lantarki na kasar Sin sun...
Kara karantawa